An haifi Umar Yahaya (Albani Sokoto) a unguwar gidan igwai, dake cikin karamar hukimar Sakkwato ta Arewa, Jihar Sakkwato Nigeria. Yayi karatun firameri a makarantar gidan salihu dake a gidan igwai 2000-2006. Daga bisani ya zarce zuwa makarantar sakandaren jika ka dawo ta gidan igwai 2006-2009. Yayi kammala karatun sa…

More